Abdul D One – A Raina Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “A Raina” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce ta soyayya mai ratsa zuciya, wadda ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka kan yadda masoyiyarsa take a cikin zuciyarsa da tunaninsa a kowane lokaci.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Kina Cikin Labarina
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
[download_button url=" https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/08/Abdul-D-One-A-Raina.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]