Abdul D One – Bakandamiya Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya kara fitowa da masoyansa sabuwar wakar soyayya mai suna “Bakandamiya” anyi wannan waka ne da matashiyar mawakiya “Maryam A Sadik” wannan waka tana daga cikin wakokin album din “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin salon wannan waka kuna da damar ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/02/Abdul-D-One-Bakandamiya-Ft.-Maryam-A-Sadik.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]