Abdul D One – Littafi

Abdul D One - NABEELA EP

Abdul D One – Littafi Mp3 Download

Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Abdul D One, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Littafi”. An sake waƙar ne a ranar 21 ga Satumba, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “NABEELA ALBUM”. Wannan waka ce ta soyayya da ke kwatanta dangantaka da wani littafi, wanda aka rubuta labarin shi tun farko.

KAR KU MANTA: Abdul D One – Nazari

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url=" https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/08/Abdul-D-One-Littafi.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Abdul D One - Tsakanin Mu Feat. Larabeey

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.