Abdul D One – Ni Zana Kula Dake Ft. Hairat Abdullahi

Jamilun Jidda Ep

Abdul D One – Ni Zana Kula Dake Ft. Hairat Abdullahi Mp3 Download

Maishadda Global Resources ya kara zuwa da wata sabuwar wakar cikin fim din Jamilun Jidda mai suna “Ni Zana Kula Dake” wacca mawaki Abdul D One ya rera tare da mawakiya Hairat Abdullahi. Itama wannan waka tana daga cikin album din “Jamilun Jidda Ep” na shekarar 2024.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/01/Ni-Zana-Kula-Dake-Ft.-Abdul-D-One-Khairat-Abdulahi.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Abdul D One - Jinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.