Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep

Jamilun Jidda Ep

Maishadda Global Resources – Jamilun Jidda Ep 2024 Download

Fitaccen kamfanin nan na masana’antar kannywood mai shirya fina-finai wato Maishadda Global Resources yazo dawani sabon album dinsa mai suna “Jamilun Jidda Ep” kuma wannan album yahada da mawaka irin su Nura M Inuwa, Hamisu Breaker, Abdul D One, Naziru Sarkin Waka, Sadi Sidi Sharifai, Danmusa New Prince.

Wannan album mai suna Jamilun Jidda yana dauke da wakoki har guda 8 wanda sune kamar haka:

Tracklist:

Wadannan sune wakoki guda takwas 8 da suke cikin album din Jamilun Jidda Ep wanda kamfanin Maishadda Global Resources ya sake su na shekarar 2024.

ALSO READ:  Abdul D One - Ni Zana Kula Dake Ft. Hairat Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.