MUSIC: Mahraz Number 1 – Real Colour

Mahraz Number 1 - Mahraz For Life EP

Mahraz Number 1 – Real Colour Mp3 Download

Fitaccen mawaki Mahraz Number 1 ya sake fitar da wata sabuwar wakarsa mai taken “Real Colour”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki takwas (8) da suke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Mahraz For Life EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Mahraz Number 1 – Rayuwa

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Mahraz-Number-1-Real-Colour.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Maidawa - Muguwan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.