Abdul D One – Jamilun Jidda 2 Soundtrack Mp3 Download
Abdul D One ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Jamilun Jidda 2 Soundtrack” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon fim din Jamilun Jidda Hausa Series.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/01/Abdul-D-One-Jamilun-Jidda-2-SoundTrack.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]