Ado Gwanja – Luwai

Ado Gwanja - Luwai

Ado Gwanja – Luwai Mp3 Download

Ado Gwanja ya kara sakin wata zazzafar sabuwar waka mai suna “Luwai” itama dai wannan waka ganin irin maganganun da ake fada acikinta hakan yasa tasamu karbuwa wajen ma’abota jin wakokin hausa.

RECOMMENDED: Ado Gwanja – Dan Adam (Mp3 Download)

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/03/Ado-Gwanja-Luwai.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

Join Our Social Media Channels:-

ALSO READ:  Auta Waziri - Kalmar Rabuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.