Hamisu Breaker – Ba Yanzu Ba Ft. Adam A Zango Mp3 Download
Fitaccen mawaki Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Ba Yanzu Ba” tare da mawaki Adam A Zango wanda yanzu haka zaku iya saurarenta.
KAR KU MANTA: Hamisu Breaker – Amanata (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Hamisu-Breaker-Ba-Yanzu-Ba-Ft.-Adam-A.-Zango.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]