Lilin Baba – MENAKE JIRA Ft. Meleri & Abdul D One Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Lilin Baba” mai suna “MENAKE JIRA” tare da mawaka Meleri & Abdul D One itama wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar TikTok.
RECOMMENDED: Auta MG Boy – Rigar Aro (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/04/Lilin-Baba-MENAKE-JIRA-Ft.-Meleri-Abdul-D-One.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]