MUSIC: Ado Gwanja – Salon Mu

Ado Gwanja - Salon Mu

Ado Gwanja New Song “Salon Mu” 2025 Download

Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Ado Gwanja” mai suna “Salon Mu” wasu kuma suna kiranta da “Allah Ke Son Mu” wannan waka a yanzu itace take tashe a manhajar TikTok saboda irin salon da tazo dashi.

KAR KU MANTA: Ado Gwanja – Mata Ku Fito (Mp3 Download)

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Ado-Gwanja-Salon-Mu.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Auta Mg Boy - Oga Oga Ne

2 Replies to “MUSIC: Ado Gwanja – Salon Mu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.