MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Ga Asiwaju Ga AA Sule

Dauda Kahutu Rarara - Ga Asiwaju Ga AA Sule

Dauda Kahutu Rarara – Ga Asiwaju Ga AA Sule Mp3 Download

Shahararren mawakin siyasa kuma mai goyon bayan gwamnati, Dauda Kahutu Rarara, ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken “Ga Asiwaju Ga AA Sule”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saƙon siyasa a sarari, inda mawakin ya rera yabo ga shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr. Abdullahi A. Sule (AA Sule).

KAR KU MANTA: Rarara – Omo Ologo

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Dauda-Kahutu-Rarara-GA-ASIWAJU-GA-AA-SULE.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Dauda Kahutu Rarara Biography, Age, Songs, Net Worth & Political Journey

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.