MUSIC: Lilin Baba – Toh Ma Toh (Remix) Ft. Umar MB

Lilin Baba - Aboki Vibez Ep

Lilin Baba – Toh Ma Toh (Remix) Ft. Umar MB Mp3 Download

Lilin Baba ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Toh Ma Toh (Remix)” tare da hadin gwiwar mawaki Umar MB, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Aboki Vibez Ep” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Lilin Baba – Nagode (Mp3 Download)

Bayan kun saurari wannan waƙa, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan waƙa ta burge ku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Lilin-Baba-Toh-Ma-Toh-Ft.-Umar-MB.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Lilin Baba - Daga Wasa Ft. Auta Waziri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.