MUSIC: Nazifi Breaker – Kurwata

Nazifi Breaker - Kurwata

Nazifi Breaker – Kurwata Mp3 Download

Fitaccen mawaki Nazifi Breaker ya kawo mana sabuwar wakar sa mai taken “Kurwata”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman, inda mawakin ya yi amfani da kalamai masu zurfi da kuma sauti mai ratsa jiki, wanda zai tabo zukatan masoya.

KAR KU MANTA: Nazifi Breaker – Tawa Ft. Aminu A.T.A

Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa sanin irin dadin da tayi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Nazifi-Breaker-Kurwata.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Umar M Shareef - Nura Aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.