MUSIC: Salim Smart – Jiddar Jamilu Ft. Shamsiyya Sadi

Salim Smart - Jiddar Jamilu Ft. Shamsiyya Sadi

Salim Smart – Jiddar Jamilu Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Masoya fina-finan Hausa da wakoki! Muna da wata sabuwar waka mai daɗi da muke so ku sani, wadda ta fito daga cikin shahararren fim ɗin nan mai dogon zango, “Jamilun Jidda Season 2”. Wakar mai suna “Jiddar Jamilu” an rera ta ne daga bakin fitaccen mawaki Salim Smart, tare da haɗin gwiwar baiwar Allah mai murya mai daɗi, Shamsiyya Sadi.

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Salim-Smart-Jiddar-Jamilu-Ft.-Shamsiyya-Sadi.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Nazeer H Maiatamfa - Matata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.