Salim Smart – Lissafina Mp3 Download
Mawakin nan mai dumbin masoya, Salim Smart, ya sake fitowa da wata sabuwar waka mai taken “Lissafina“. Wannan waka dai ta sake tabbatar da hazakar Salim Smart a fannin waka, musamman ma wakokin soyayya da ke ratsa zuciya.
KAR KU MANTA: Salim Smart – Damuwata Kece (Mp3 Download)
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Salim-Smart-Lissafina.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]