MUSIC: Sultan KD – Kushe

Sultan KD - Kushe

Sultan KD – Kushe Mp3 Download

Fitaccen mawaki Sultan KD ya sake fitar da sabuwar wakar sa mai taken “Kushe”. Wannan waka dai ta zo da sabon salo da kuma saƙo mai muhimmanci, musamman ga waɗanda ke fuskantar cikas ko rashin goyon baya a rayuwa.

KAR KU MANTA: Sultan KD – Zamu Rayu Tare

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Sultan-KD-Kushe.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Lilin Baba - Ki Kulani Ft. Nura M Inuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.