MUSIC: Umar M Shareef – Ranar Farin Ciki

Umar M Shareef %E2%80%93 Ranar Farin Ciki MUSIC: Umar M Shareef – Ranar Farin Ciki

Umar M Shareef – Ranar Farin Ciki Mp3 Download

Shararrar mawakin hausa Umar M Shareef ya shigo da wata sabuwar waka mai matuƙar daɗi da kuma saƙo mai zurfin soyayya, mai suna “Ranar Farin Ciki”. Wannan waka dai an gina ta ne akan batun soyayya, inda Umar M Shareef ya nuna ƙwarewarsa wajen bayyana muradin zuciya da kuma fatan alheri ga masoya.

Recommended: MUSIC: Umar M Shareef – Mariya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Umar-M-Shareef-%E2%80%93-Ranar-Farin-Ciki.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Umar M Shareef – Khadeeja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.