Naziru Sarkin Waka – Dokaji Fari Dogo Mp3 Download
Shahararren mawaki, Naziru Sarkin Waka, ya saki wata waƙa ta musamman mai cike da daɗi mai suna “Dokaji Fari Dogo”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce ta yabo da girmamawa da aka yi don nuna daraja ga wani babban mutum.
KAR KU MANTA: Prince Mk Baagi – Kuli Wowogi Ft. Naziru Sarkin Waka
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
[download_button url=" https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/08/Naziru-Sarkin-Waka-Dokaji-Fari-Dogo.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]