Sani A Martaba – SONE Banfaraba Mp3 Download
Sani A Martaba ya saki wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “SONE Banfaraba” a yanzu wannan waka tana daga cikin wakokin hausa na soyayya da suke tashe a manhajar TikTok.
Idan har kuma kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.
[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/01/Sani-A-Martaba-SONE-Banfaraba.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]
Allah y kara kaifin basira magaji
Ameen sis
Waka mai dadi sani allah ya sa maka albarka
Ameen
Waka mai dadi Allah ya kara daukaka magaji