Sheriff Sadiq – Zauna Mp3 Download
Shahararren mawaki Sheriff Sadiq ya saki wata sabuwar waka mai taken “Zauna” a ranar 11 ga Afrilu, 2024. Wannan waka dai tana cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “Yar Uwa EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka mai cike da soyayya, yana isar da saƙo na rokon masoyiyarsa da ta zauna tare da shi har karshen rayuwa.
KAR KU MANTA: Sadiq Saleh – Ban Fara Ba
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
[download_button url=" https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/08/Sheriff-Sadiq-Zauna.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]