MUSIC: Ahmad Delta – Amana

Ahmad Delta - Autan Maza

Ahmad Delta – Amana Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan Ahmad Delta ya sake sabuwar wakarsa mai suna “Amana”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki bakwai (7) da ke cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai suna “Autan Maza EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Ahmad Delta – Budurwa

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Ahmad-Delta-Amana.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Salim Smart - Komai Dai Dai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.