MUSIC: Ali Jita – Mama

Ali Jita - Sautin Arewa Ep 2025

Ali Jita – Mama Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Ali Jita ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Mama“, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (9) na sabon album dinsa mai suna “Sautin Arewa Ep” na shekarar 2025.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Ali-Jita-Mama.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Bello Sisqo - Soyayya Feat. Ado Gwanja, Ali Jita, Auta Mg Boy & Ahmad Shanawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.