MUSIC: Isah Ayagi – Yau Da Gobe

Isah Ayagi - Yau Da Gobe

Isah Ayagi – Yau Da Gobe Mp3 Download

Shahararren mawaki Isah Ayagi ya kawo mana sabuwar wakarsa mai taken “Yau Da Gobe”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saƙo mai zurfi, inda mawakin ya yi amfani da basirarsa wajen bayyana batun canjin rayuwa da kuma yadda lamura ke sauyawa daga yau zuwa gobe.

KAR KU MANTA: Isah Ayagi – Da Sannu Sannu

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/06/Isah-Ayagi-Yau-Da-Gobe.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  MUSIC: Garzali Miko - Mizani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.