MUSIC: Nura M Inuwa – Salon Kidan Hausa

Nura M Inuwa - Lokaci EP

Nura M Inuwa – Salon Kidan Hausa Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Nura M Inuwa, ya sake fitowa da sabuwar wakarsa mai suna “Salon Kidan Hausa”. Wannan waƙar na ɗaya daga cikin wakoki goma sha biyu (12) da ke cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai taken “Lokaci” wanda ya fitar a shekarar 2021.

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Nura-M-Inuwa-Salon-Kidan-Hausa.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Umar M Shareef - Kyautar So

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.