MUSIC: Zuby Muazu – Wa Zan Aura Ft. Khaled M Muhammad

Zuby Muazu - Na Baka Lokacina Ep 2025

Zuby Muazu – Wa Zan Aura Ft. Khaled M Muhammad Mp3 Download

Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Zuby Muazu” mai suna “Wa Zan Aura” tare da mawaki Khaled M Muhammad, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (11) na sabon album dinta mai suna “Na Baka Lokacina Ep” na shekarar 2025.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

[download_button url="https://hausasong.com/wp-content/uploads/2025/05/Zuby-Muazu-Wa-Zan-Aura-Ft.-Khaled-M-Muhammad.mp3" text="DOWNLOAD MP3"]

ALSO READ:  Umar MB - Kala Kala Ft. Zuby Muazu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.